Albums
ALBUM- Ado Gwanja – Dama Nine ( Official Album ) 2024
Ado Gwanja – Dama Nine ( Official Album ) 2024
Ado Gwanja ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Ado Gwanja mawaki ne Wanda yake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.
Wannan album ɗin Na ” Dama Nine Ep“ yana dauke da wakoki har guda 18 wanda sune kamar haka.
TRACK LIST:-
- Gidan Duniya
- Mata Ku Fito
- I like the way
- Zaman Duniya
- Sone
- Madara Ft. Dan Musa Gombe
- Rigaa
- Muna Nan Ft. Hamisu Breaker
- In Zo
- Haye Haye Ft. Umar M Shareef
- Congratulation Amarya
- Aniyar Kowa
- Son Zuciya
- Ba Madara Ba Ft. Auta Waziri
- Dama Nine
- Jirgin Yawo Ft. Dj Ab
- Duniya Labari
- Cikina
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Dama Nine Ep” wanda Ado Gwanja ya saki a wannan shekara ta 2024.
Kasance da Kannywoodstyle.ng domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.