Kannywood

BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa

BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

Jarumar da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

Allah Ya gafarta mata yasa Aljanna ce makomarta. Idan tamu tazo Allah yasa mu çıka da kyau da İmanı.Allah yasa mudace Duniya da Lahira R.I.J.F 😭😭😭😭

Allah Ya gafarta mata.

Jaruma Bintu ta mutu tabar da Namiji guda daya

Hoton jaruma Bintu da Ib na shirin Dadin Kowa.

Hoton murgayiya Bintu tare da wasu jaruman shirin Dadin Kowa

GA JERIN WASU HOTUNAN MURGAYIYA BINTU DADIN KOWA TARE DA DANTA DATA HAIFA.

GA JERIN WASU HOTUNAN JARUMA BINTU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button