Kannywood

Hotunan akan rayuwar Ahmed Musa, Gidansa, motocinsa, Matarsa, iyayensa, ‘ya’yansa, kamfanoninsa da dai sauran wasu abubuwa akan rayuwar sa da ba kowa ya sani ba.

Hotunan akan rayuwar Ahmed Musa, Gidansa, motocinsa, Matarsa, iyayensa, ‘ya’yansa, kamfanoninsa da dai sauran wasu abubuwa akan rayuwar sa da ba kowa ya sani ba.

Ahmad Musa ya zama dan Najeriya na farko da ya ci fiye da sau daya a gasar cin kofin duniya ta FIFA, bayan ya zura kwallaye biyu a ragar Argentina a gasar cin kofin duniya ta 2014.

Mahaifiyar Ahmad Musa

Mahaifin Ahmad Musa

Ahmad Musa tare da Family din sa

AHMAD MUSA : Sau Hudu yana yin Aure yanzu zamu kawo muku jerin matan daya Aura duka.

Matar sa ta 1 : Ahmed Musa dai ya auri Jamila wanda ta haifa masa ‘Ya ‘ya 2. Daga baya dai su ka rabu bayan sun samu sabani a Ingila.

MATARSA TA 2 :Ahmed Musa ya koma ya auri Juliet Ejue wanda ta fito daga Kudancin Najeriya

MATARSA TA 3 : Matar Ahmad Musa da uku kenan

MATARSA TA 4 :1 Matar Ahmad Musa ta hudu kenan

Gidan Ahmad Musa

Motocin Ahmad Musa a cikin gidan sa

Ahmed Musa da babban abokinsa Shehu Abdullahi

Ahmad Musa da Family dinsa ranar Eid Sallah

Ahmad Musa a kasar Saudia

Myca 77 Estate na Ahmad Musa

Plaza Ahmad Musa dake Kano

Lokacin da Ahmad Musa yakaiwa Sarki Ali Nuhu ziyara gidansa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button