Kannywood

Jerin Gwarazan jaruman kannywood Mata da suka fi iya film wato acting, A ward din da aka raba wannan Shekarar da wace tazo ta 1 data karshe.

Jerin Gwarazan jaruman kannywood Mata da suka fi iya film wato acting, A ward din da aka raba wannan Shekarar da wace tazo ta 1 data karshe.

Yanzu zamu kawo muku jerin jaruman daga na karshe zuwa wace tafi kowa iya Acting.

10- Jaruma Hadiza Kabala ce ta zamo ta biyu a 10 a iya acting a Kannywood

9- Jaruma Maryam Ab Yola ce ta zamo ta biyu a 9 a iya acting a Kannywood

8- Jaruma Halima Atete ce ta zamo ta biyu a 8 a iya acting a Kannywood.

7- Jaruma Fati Washa ce ta zamo ta biyu a 7 a iya acting a Kannywood.

6- Jaruma Nafisat Abdullahi ce ta zamo ta biyu a 6 a iya acting a Kannywood.

5- Jaruma Rahama Sadau ce ta zamo ta biyu a 5 a iya acting a Kannywood.

4- Jaruma Hafsat Idris ce ta zamo ta biyu a 4 a iya acting a Kannywood.

3 – Jaruma Aisha Tsamiya ce ta zamo ta biyu a 3 a iya acting a Kannywood.

2 – Jaruma Hadiza Gabon ce ta zamo ta biyu a 2 a iya acting a Kannywood.

1- Jaruma Jamila Nagudu ce ta zamo ta biyu a 1 a iya acting a Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button