Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Mata Da Suke Da Kudi

Jerin Jaruman Kannywood Mata Da Suke Da Kudi

“Lokacin da na je neman aiki aka ce min dole ne sai na kai izinin mijina a rubuce domin a samu tabbacin cewa shi ne ya amince kafin na yi aiki”, in ji Neda, wadda ta yi digiri biyu a harkar man fetur da gas a ƙasar Iran.

Ta ce ta ji tamkar an ci fuskarta ne.

“Na ce musu ni fa mai hankali ce, zan iya yanke wa kaina hukunci kan abin da nake so.”

Wannan abu ne da mata suke yawan fuskanta a Iran. Matan aure a Iran na buƙatar izinin mazansu kafin su samu aiki – wannan ɗaya ne daga cikin manyan ƙalubalen da suke fuskanta a lokocin da suke son su fara aikin gwamnati ko na kamfani. Manuniya

“Lokacin da na je neman aiki aka ce min dole ne sai na kai izinin mijina a rubuce domin a samu tabbacin cewa shi ne ya amince kafin na yi aiki”, in ji Neda, wadda ta yi digiri biyu a harkar man fetur da gas a ƙasar Iran.

Ta ce ta ji tamkar an ci fuskarta ne.

“Na ce musu ni fa mai hankali ce, zan iya yanke wa kaina hukunci kan abin da nake so.”

Wannan abu ne da mata suke yawan fuskanta a Iran. Matan aure a Iran na buƙatar izinin mazansu kafin su samu aiki – wannan ɗaya ne daga cikin manyan ƙalubalen da suke fuskanta a lokocin da suke son su fara aikin gwamnati ko na kamfani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button