Kannywood

Kalli jerin jaruman kannywood su 13 da suke ba ‘yan Nijeriya ba’ ‘yan wasu kasashen ne, da bayanin yadda suka fara film

Kalli jerin jaruman kannywood su 13 da suke ba ‘yan Nijeriya ba’ ‘yan wasu kasashen ne, da bayanin yadda suka fara film.

Masan’antar kannywood tana daya daga cikin manyan masana’antun shirya fina – finai a Afrika, Inda take dauke da manayn jarumai da mawaka daga sassan kasashen Afrika.

1- Hadiza Gabon Jaruma ce yar kasar Gabon an haifi jarumar ne a kasar gabon.

2- Safiya Yakubu Jaruma ce yar kasar Ghana an haife ta ne a kasar, Tazo kasar Nijeriya ta fara fina – finai a Kannywood.

3- Amina Amal jaruma ce ‘yar kasar Cameroon an haife ta a kasar ta girma acan tazo Nigeria ta fara fim.

4- Aknan Bamenda Jaruma ‘yar kasar Cameroon

A Masana’antar Kannywood Jaruman daba ‘yan Nijeriya ba’ yan kasar NIGER sunfi yawa, sun kasance su 9 a Kannywood yan Niger.

1- Rakiya Muses

2- Zarah Diamond

3- Izzatu Final

4- Momee Niger

5- Auta Mg Boy

6- Ahmad Delta

7- Tumba Gwaska

8- Musa Yaro

9- Fati Niger

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button