Uncategorized

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya taya Sarki Ali Nuhu Murna Bisa Mukamin Da ka bashi Na Shugaban masu film da waka na kasa.

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya taya Sarki Ali Nuhu Murna Bisa Mukamin Da ka bashi Daga Federal Government Na Shugaban masu film da waka na kasa.

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CRR CNOL JP ya karbi bakuncin sabon Shugaban hukumar Fina finai ta Nigeria Ali Nuhu inda ya zo sanarwa Mai Martaba Sarki mukami daya samu da kuma sa masa albarka \n\nRan Sarki Ya DDade.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button