Hausa Songs

[MUSIC] : Lilin Baba – Daga Ke Ft Umar M Shareef Ft Hamisu Breaker

Lilin Baba – Daga Ke Ft Umar M Shareef Ft Hamisu Breaker

Lilin Baba Ft Umar M Shareef Ft Hamisu Breaker sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Daga Ke ” wannan waƙa tayi matukar dadi sosai, Kuma Waƙace wanda suka hadu su ukku sukayita domin bada nishadi.

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Lilin Baba – Daga Ke Ft Umar M Shareef Ft Hamisu Breaker Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Lilin Baba – Daga Ke Ft Umar M Shareef Ft Hamisu Breaker Mp3 Download

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Kasance da Kannywoodstyle.ng domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button